iqna

IQNA

majalisar shawarar musulunci ta iran
Larijani A Ganawa Da Takwaransa Na Belgium:
Bangaren siyasa, Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa; Yaki da ta'adda da nufin kawo karshensa yana bukatar samun hadin kan kasashen duniya.
Lambar Labari: 3481903    Ranar Watsawa : 2017/09/16